Connect with us

News

HEARTLESS!!! This Hausa Man Beheaded His Own Mother For Rituals (Graphic Photo)

Published

on

According to Zuma Times Hausa, a man named Haliru beheaded his mother named Zandi. According to the story, Haliru joined a secret cult and was asked to bring his mother for sacrifice.
Here is how Zuma Times Hausa is reporting it. Its in Hausa though
Wani Ya Yi Zindir Sannan Ya Yanka Mahaifiyarsa Don Tsafi Wani mutum ne mai suna Haliru wanda aka kama ya yi zindir, haihuwar uwarsa sannan yana yanka mahaifiyarsa a yayin da mutane suka falga da abunda ya ke yi sai suka yi saurin fadawa jami’an tsaro.
A nan ne jami’an tsaron suka cafko shi suka tafi da shi tare da kan mahaifiyarsa.
Da ‘yan jarida ke tambayarsa dadilin yin haka sai ya bayyana cewa ya shiga kungiyar asiri ne bayan sun yarda da shi ne sai suka umarce shi da ya kawo mahaifiyarsa.
“Bayan na kawo ta sai suka ce suna bukatar kanta kuma in tambatar da idan zan yanka ta na yi zindir, a lokacin ne asirina ya tonu bayan na yankata ina kokarin insa aleda na kai musu.”
Read according to the translator below:-
Haliru beheaded his mother named Zandi. , the man kill his mother, when people knew about it they quickly told security .
The Villagers made him walk around with his mother’s head in hand, before security officers came for him

Follow us on social media:
Advertisement
Comments

Trending

?>